ASSALAMU ALEKUM YAN OWA BARKA DA ZUWA TANIMU1Tv.com
anbude wanga shafine na tanimu1tv.com ne aranar 27/6/2020
wanga yana kawomaku sabin shiryeshirye ne da harshen Hausa dakuma turanci
wanga website din yana kaqomaku abinda yashafi technology dahar shen Hausa ne
GA KADAN DAGA ABINDA
YAKE KOYAMAKU CIKIN SAUKI
- yanda ake bude YouTube channel
- yanda ake koyan wayar android
- yanda zaka iya ganin dikan abinka wani keyi a wayarshi cikin sauki
- yanda zaku iya samun kudi cikin sauki dawayarku thanks
- yanda ake bude whatsapp cikin sauki a wayar Hannu ko iPhone
- yanda ake bude Google ma ana Gmail account cikin sauki
- yanda zaka san sorin kowa tacikin wayarka
- yanda zaka bude Facebook cikin sauki daku yanda zaka kuta dashi
- yanda ake bude Instagram cikin sauki dakuma kula dashi a sauki
- yanda ake bude Twitter cikin sauki dakuma kula dashi cikin sauki
- yanda zaka iya aiki dakowane apps a wayarka cikin sauki
- yanda ake bude website kuma kasamu kudi dashi cikin sauki
- yanda zaka dinka koyan education
- yanda ake editing da wayarka tahannu
- yan uwa idan zamu ta zanawa abin bazai kareba domin iya shigarka iya ganinka zaki iya shiga shafinmu na YouTube tanimu1 tv domin samun karin bayani a matsayin video mai motsi
Post a Comment
0Comments