NOTCOIN
▪️ Sasha mai Notcoin ya fara da amsa tambayar ya akai aka kirkiri notcoin da cewa; sun yi yi shi ne akan telegram saboda telegram tana dubun user wanda suke cryto.
▪️ Sai tambaya ta biyu akan ko da suna da plan na hada kan su, ko gasa da sauran meme coin da suka sami karbuwa irin su Doge da Pepe? Sai ya amsa da cewa ai bama hadi, dan users din su ma ba daya bane, sun kere musu nesa ba kusa akan yadda su suka fara, dan haka su ba gasa suke da kowa ba.
▪️Yayi karin bayani da Notcoin in akai launcing za a ga abunda mamaki, dan airdrop mai karfin users sama da miliyan 26 ba a taba onboarding mutane a wani airdrop kamar adadin haka ba
▪️An tambayi shi shasha mai Notcoin akan burning da aka fara: ya amsa da cewa an dade ai ana burning, dan duk abunda mutum ya siya irin su bossters and pizza da duk wata cinikayya Notcoin din burning din sa ake yi, sannan a kwanan sun fito da tsarin wanda suka dena za a ke rage musu nasu da kadan kadan ana burning, har sai sun cigaba da claiming tukun. Sannan idan anyi burning yana karawa shi notcoin din daraja. tunda a yanzu yace anyi burning wajen 30% a hikinomin sama da ya lissafo.
▪️An kara tamabayar sa ya tsarin NFT din nasu ze kasance yace shi NFT, mutum zai iya amfani da Notcoin din sa ya karbi voucher, wadda da ita zai yi minting NFTs, wanda kuma a lokacin zai iya siyar da shi a kasuwa, in an yi launching Notcoin din zaka iya siyar da shi NFT din ka karbi Notcoin da akai minting ko kuma tun yanzu ka siyar a kasuwa tunda dama akwai Whales da VCs da suke nuna suna san mallakar notcoin a yanzu, tunda su baza su iya yin mining din sa ba, su ka ce musu baza su siyar ba dole sai dai ayi mining, inda yace yasan za suyi anfani da wannan dama wajen siye na mutane, to amma yace basu da ta cewa tunda dukiya maganar me shi take ji.
▪️Mey tambayar ya kara da cewa kenan daga yadda NFT din ya kama a kasuwa za su iya harsashen farashin notcoin kenan? In da amsa da cewa ba lallai ba, tunda shi NFT ba kamar coin ba da bai da tsayayen farashi.
▪️Ya kara bayani da cewa Notcoin community coin ne, suna so su banbanta da sauran project, tunda wasu project din in sun fara da farko za suce komai community in sun yi gaba kuma ba ruwan su da community din, shi yasa Notcoin suka bar shi akan hanyar da kawai mutum ze samu shi ne yayi playing.
▪️An tamabye shi akan ya take kayawa tsakanin su da exchanger, ya abubuwa suke tafiya, Inda ya bayyana karfin hype da ya wuce hankali da ake wa Notcoin yana wahalar dasu, tunda kusan kowa magana yake musu, su kansu crypto kamfani suna ta nuna interest saboda yadda project din yake, sannan akwai issue na basu karbi kudin kowanne investora ba kawai sun bar abun a hannun community, amma duk da haka a rashin kudin sun matsa musu badan komai sai dan exchangers suna san samun transactions dan haka ganin notcoin da al’uma masu dunbin yawa da suka kafa tarihi, yasa suke da interest.
Amma notcoin ba kamar yadda sauran project suke ba dan suna tunanin notcoin zai wahala a samu project kamar sa a wannan shekarar har zuwa wata shekara,
Sannan ya kara da cewa a yanzu haka sun yi magana da Exchangers da dama akan listing din Notcoin di kuma yana jin dadin aiki dasu yanzu haka, sannan suma daga bangaren su ta cikin gida suna iya kar kokarin su.
▪️An waiwayo kan masu Ton Blockchain wanda shi ne blockchain din telegram da duk wani project na telegram yake kai: suka bayyana cewa su kan su suna tunanin notcoin zai matukar habaka blockchain din su, duba da yadda notcoin suke da sama da mutane 26 million kuna duk zasu hau blochain din su ne inda za azo ai ta transaction, dan haka suna ganin gagarumin lamari ne a wajan notcoin da ma wajan su baki daya.
Sannan ya kara da bada shawara akan aje ayi anfani da ton blockchain tun yanzu saboda akwai airdrops masu yawa na zuwa ga wanda suke interacting da su.
Sannan yace nan gaba za suyi duba da ya blockchain din yake kafin notcoin da ma bayan notcoin.
▪️An kara da tambayar su cewa shin Ton ya shirya karbar transaction na mutane sama da miliyan 26 bayan anyi launching Notcoin.
Inda suka bayyan basu da matsala da team komai is enhanced so basa tunanin samu matsala, sannan nambar ma su ba matsala bane bane a wajen su dan sun shirya sama da haka ma.
▪️A cikin team sin ‘yan ton din wani yace yana taya duk mininers murn domin Notcoin a america kusan top trending coin a yanzu.
▪️An kara tamabayar mai Notcoin Yaushe za’a yi listing?
Yace daga kowane lokaci zuwa yanzu, yace sun kusa kammala komai kuma saura kadan aji su dan kusan komai is ready.
▪️Mey ze faru ga ‘yan baiwa da suka karar da kudin su a boosting?
Yace duk wanda ya kawo value ga Notcoin to zai samu wani abu, akwai bonus da yawa kamar ga wanda suka kai Diamond league, da masu rreferrals dss,
Wanda ya kawo value kawai zai sha jar miya,
▪️Mey ze faru bayan listing? Yace: in anyi listing duk abunda dan baiwa ya ga dama ze iya yi, ko ya siyar ko ya rike.
▪️Ya kara da tambayar sa cewa; kenan ba iya na balance ba harda wasu Notcoin daban za a karawa mutane kenan, inda ya amsa da cewa baya san ya jika wa team din sa aiki, kawai a jifa update
▪️ an tambaye tokenomics yace kusan 100% percent na community ne.
▪️ Sannan masu ton sun kara albishir da cewa telegram zasu fara biyan kudi suna sa talla, dan haka duk wanda za a biya za a biya shi da Ton ne, So Ton and Notcoin to the moon 🔥
Akwai alamun nasara a notcoin wallahi
Allah ya bamu sa’a
Post a Comment
0Comments