Yauma munkawomaku yanyar samunkudi da app din imota maining wata hanyar ce da wasu kebi domin samun kudin shiga sabanim Wanda ke Bata datarsu abanza
Yanda zaku sauke app dinsu shine
1zakushiha google plasto dinku
Zakuga app din ya baiyana seku danna install bayan ya sauka seku Dan na open
Yana bude wa zakuga uabaku cewa kuyi Register sekuyi register da Gmail dinku
Kufara maining
Please kutura zuwa wasu group chat dinku
Post a Comment
0Comments