GWARZO FASSARA ALGAITA 2024
MAGUNGUNAN MUSULUNCI
Wannan Cibiya Mai Suna a Sama. ta zo Muku da Ingantattun Magunguna Na Musulunci. Wanda ta Saba Taimakawa Al'umma da suke Tsinci Kansu Cikin Jarrabawa, Maza da Mata a Kowanne Nahiya na Nigeria da Ma Wasu Kasashe Na Duniya Gabaki daya.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Sanyi (Toilet Infection) Na Maza da na Mata. Musamman Miji da Matarsa. Wanda Indai Suna So Su Rabu da shi. Sai Sunyi Amfani da Maganin a Tare. Infection Mai dauke Sha'awa ga Mata Ko Miji da wanda yake kankantar da gaban Namiji ko wanda yake Feso da Kuraje a Gaban Namiji Ko Mace ko warin gaba ko kuma Fitar Farin Ruwa daga Gaban Namiji Ko Mace.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Basir Mai sanya Fitar baya (Mai Tsiro) ko mai sa zafin Dubura ko mai Kullewar Ciki ko mai sa yawan Gudawa ko basir mai Sanya Gaban Namiji ya kankance kuma ya dauke masa Sha'awa.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Karfin Maza. Wanda yake da Matsalar Saurin Kawowa a wajen Saduwa da Iyali ko Kankancewar gaban Namiji ya Koma kamar na Kananan Yara, Akwai na Karin Girman Gaba, Rashin Karancin Maniyyi da Rashin Gamsar da Iyali.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Rikicewar Al'ada Na Mata. Wanda zaka ga Jinin yana Zuwa da yawa ko ya dade bai dauke ba ko kuma ma yaki zuwa Kwata-kwata, ba tare da Mace tana da Juna Biyu Ba. Akwai Maganin da zai daidaita Zuwansa da daukewar sa.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna na Ciwon Koda da Hanta da kuma Na Ciwon Zuciya.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna na Sikila. Wanda ta hanyar Amfani da Wannan Maganin. Insha Allahu Ana Rabuwa da ita Har Abada da.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Cutar danya (Yellow Fever). Musamman ga wanda yake yawan Jin Kasala ko Mutuwar Jiki ko yawan barci ko yawn Tashin Zuciya a Kowanne Lokaci.
Akwai Imgantattun Magungunan Ciwon Sugar.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Hawan Jini. Wanda Insha Allahu Nan da nan zai daidaita Jinin da ya Hau Sama Ko ya Sauka Kasa.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Olsa. Olsa mai kartawar ciki ko Makogoro ko mai yawan sa Gudawa ko mai yawan sa tashin Zuciya ko mai yawan sa karkarwar jiki ko mai yawan sa jin Yunwa har ta hana Mutum Azumi da Sauransu.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Typot da Malaria. Wanda yake sa Zafin Jiki ko yawan zazzabin dare ko yawan Amai da Sauransu.
Mum Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Memory Booster. Musamman ga wanda yake da yawan Mantuwa ko Rashin Rike Karatu ko Manta Karatun Ma Gabaki daya ko Rashin Gane Karatu da Wuri ga babban Mutum Ko Kananan Yara.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Rage Kiba (Slimming) ga wanda yake da Kiba Sosai kuma take bashi Wahala. Ko kuma ga wanda yake da Tumbi, yake son ko take son Wannan Tumbin ya Ragu.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Karin Kiba ga wanda yake ko take da Rama. Tana Cin Abinci Kamar bata ci. Akwai Maganin da zai Tayar mata da Komada.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Ciwon Guiwa da kuma na Ciwon Baya da Ciwon Kashi da Ciwon Tsantsa. Musamman ga wanda yake da Joints Problems.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Karin Girman Nono da Rashin Ruwan Nono Da Kuma Karin Kugu (Hibs) Na Mata. Wadanda an gwada anga Aikinsu kuma Wadanda basu da Matsala ko kadan ga wanda yayi Amfani da Su.
Mun Tanadar Muku da Ingantattun Magunguna Na Ni'ima ga Mata da kuma Matsi na mata. Domin Samun Kusanci a Wajen Miji. Wanda Suke Maida Mace Kamar Budurwa a wajen Miji. Zai ji Kamar an kawo masa Sabuwar Budurwa.
Muna hada Ango da Amarya. Sabida Rashin Samun gazawa ko Samun Matsala a Rayuwa Irin ta Angwaci.
Wanda yayi Masturbation/Zinar Hannu/Istimna'i a baya har ta kai ga ya zame masa Matsala ta Ciwon Mara ko yawan Mantuwa ko kankancewar gaba ko Rashin Gamsar da iyali ko yawan Ciwok Kai da. Ko kuma wanda yake yi a baya kuma yake Tsoron kar ya haifar Masa da daya daga Cikin Matsalolin da Wannan Mustabation din yake Haifarwa. Muna da Magungunan da Muke Baiwa Masu irin Wannan Damuwar.
Akwai Ngantaccen Magani ga wanda yake fama da matsala ta warin baki (Mouth Odor). Wanda ko Anyi MacLean Baya Denawa.
Ga Wadda take da Matsala ta Jinnul Ashiq. Ma'ana Aljani Mai Hana Mace Aure ko mai hana mace Son zancen Aure dinma kwata-kwata ko Ruguza Maganar Aurenta ko Hana Samari Zuwa Wajen. Duk wanda ya zo ba zai komo mata ba, ko duk wanda ya zo Indai Anyi masa Maganar aure Kwata-kwata ko wanda aka Yiwa Sihiri Ko Maita ko Kambun Baka. Ko wata Jinya da take Samun Mutum An Kasa Gane Kanta. Akwai Magungunan da za'a Baiwa Mutum da zaiyi Amfani da su na Tsawon Wasu Kwanaki da zasu game Jikinsa kuma zai samu dacewa da Izinin Allah.
Akwai Wasu Matsalolin da bamu Ambacesu anan ba. Za'a Iya Tuntubarmu idan Bukatar Hakan Ta Taso. Muna da Magungunan su insha Allahu.
Ga wanda yake Bukatar Magungunan Mu, zaiyi Bayani ta Whatsapp ko kuma zai Iya Kira Ta Wannan Number waya din 08137783797 insha Allahu zamu Saurare Shi. Sannan zamu yimasa bayani gamsashahe.
Sannan Kuma Muna Aikawa Mutum Sakunan sa ta hanyar Mafi Sauki Kamar yadda Muka Saba yin hakan a baya a Daidai Lokacin da Aka Bukaci Magungunan Mu.
Allah Shine Magani kuma shine Yace a Nemi Magani. Sannan Allah Bai Saukar da Wata Cuta ba, Har sai da ya Saukar da maganin ta. Sai dai ko kai din ne Baka dace ba.
ZAUREN SUNNAH ISLAMIC CENTRE
Post a Comment
0Comments