SIRRIN BOYE 45

TANIMU1 TV
By -
2
ASSALAMU alaikum yan owa barka da zuwa shafin TANIMU1 TV 

wanga video na makiri 45 sabida matsalan da muka samu bazaku iya samun shiba anan seku diba acikin APPS dinmu mai suna tanimu1 tv dake kan play store seku yi download dinshi domin kalla

mungode sosai dakulawa allah barmu tare naku TANIMU1 TV channel zaku iya SUBSCRIBE my channel dazaran munkawomaku wani saban video zaku samu cikin sauki 
CUTAR SANYI (INFECTION)..........

 Malam Menene Karin bayani akan cutar Sanyi.??
MA'ANAR CUTAR SANYI. 
 Cutar Sanyi cuta ce da ta Addabi Da yawa daga cikin kashi 90 Cikin Dari na Bil'Adama MAZA da MATA.
 Cuta ce da take dauke da wasu Illoli ga Garkuwar Dan Adam kuma ta hanashi Sakat. 
HANYOYIN DA CUTAR SANYI TAKE SHIGA JIKIN DAN ADAM. 
-Yawan Amfani da Ruwan Sanyi ko Kankara. 
-Yawan Amfani da Shi Ruwan Kansa. Kamar Masu Aiki a CAR WASH Ko Wankin Kayan Sawa Ko Yawan Wanke-Wanke Na Kayan Mata. 
-Zama a Kan Tiles, musamman a lokacin Sanyi ko kuma idan Mace Bata da Wandoa jikinta. 
-Kwanciya a dakin da yake da Lema Ko Raba. 
-Kwanciya a gaban Fanka, ba tare da Wando ba. Alhalin Iskar Fanka Tana shiga Gabanki. 
-Saduwa Da Mace Ko namijin da yake Dauke da wannan jinya. Tana da saurin dauka daga wani. Musamman ta hanyar Jima'i.
-Yin Fitsari a wajen Da wani mai irin wannan jinyar yayi. Musamman Public Toilet. Wajen Da maza suke Chakuduwa ko suke yawan shige da fice, kamar public Toilet, Ko gidan biki Da MATA suke Haduwa. Musamman su mata a halittarsu da Allah yayi musu, basa iya Rike Fitsari. 
ILLAR DA CUTAR SANYI (INFECTION) YAKE YIWA DAN ADAM. 
-Dauke Masa Ko mata sha'awa. 
-Yawan Kasala. 
-Feso da Kuraje a gaban Mace Ko Namiji. Musamman Mace, sabida yadda yanayin halittarsu yake. 
-Zubar da farin Ruwa daga Farjin Mace Ko Namiji. 
-Yawan jin Kaikayin Gaba. 
-Sassalewar Gaba.
-Warin Gaba. 
-Fitar Iska daga gaban Mace, Kamar Tusa. Musamman lokacin tarewa da maigida.
-Kaikayin Jiki, musamman Idan Mutum yayi wanka. 
-Bushewar Fata. 
-Bushewar Gaban Mace. 
-Kankancewar Gaban Namiji, ya Koma Dan karami kamar na karami yaro. 
-Farfashewar Dadashi Ko Harshe. 
-Yankewar Dan yatsan Kafa. D.S
ALAMUN DA SUKA NUNA CEWAR WANNAN JINYA TA ZAMA CHRONIC A JIKIN MUTUM, WANDA HAKAN YA NUNA CEWAR KAIMA ZA'A IYA DAUKA DAGA GAREKA. 
-idan farin Ruwa yana zuba daga farjin Mace Ko Namiji. 
-Idan Ya Fara Tsatstsaga Gaban Mace Ko Namiji, anan kuma cutar cancer zata iya shiga. Karshe kuma zai kai Mutum ga Rasa Ransa.
-Rikicewar Al'ada. (Karuwarta ko karancinta). 
-Zubewar ciki, idan an samu Karuwa.
HANYAR DA AKE BI DOMIN GUJEWA KAMUWA DA CUTAR SANYI INFECTION.
-Yin Amfami da magani ga Wanda yake dauke da wannan jinya, Idan kana da MATA dole gabaki dayanku NE zakuyi Amfani da magungunan Sanyi din. Sabida idan daya yana da Akwai, tofa Tabbas ya zama wajibi dayan Ma zai dauka daga Dan Uwansa. 
-Kauracewa Fitsari a wajen Da wani yayi Fitsari din, Ko kuma ka tabbatar Ka wanke wajen Da wani yayi Fitsarin kafin Kai kayi naka Fitsarin. 
-Kauracewa Mai wannan jinyar ta hanyar kwanciyar Aure, har Sai ya samu Ko ta sami lafiya.
-Yawan Zama da Wando Pant ga Mata da kuma kauracewa zama a Dandamalin Siminti Ko Tiles.
-Mai Yawan Aikin Kankara, ya tabbatar yana Amfani da Hand glob. 
-Kauracewa Yawan Amfani da Kayan Sanyi. Musamman Ma a lokacin da ake yin Sanyi din. 
-Yawan Amfani da Ingantattun Magungunan Sanyi Akai-Akai. 
-Kauracewa Sharing Pants.
Ga Wanda yake Bukatar Ingantattun Magungunan Sanyi (infection), zai iya Kiran wannan Number 08137783797
08108605876.
 Sai yayi bayani, insha Allahu Zamuga Maganin da zai dace da Matsalarsa. Kuma ana warkewa har Abada Da izinin Allahu Subhanahu Wata'ala.
  kasuwarmu Online ne. Muna aikawa ko ina ne cikin sauki. Idan baka gamsu ba. Don Allah Karka Tintibemu.

Post a Comment

2Comments

Post a Comment