SHU UMA 34

TANIMU1 TV
By -
1

 ASSALAMU alekum yan owa barka da zuwa shafin TANIMU1 TV 


yauma kamar kullin munkawomaku wani saban video INDIA HAUSA FASSARAR 2021 maisuna SHU UMA 34


PLAY VIDEO NAN


SUBSCRIBE my channel


DOWNLOADING my APPS 


(1)

TAMBAYA

========

1 Asslamu alaikum       tambayanka shine shin ya halarta a yi rubutu awanke Kuma abawa arne ya Sha kokuma idan bayada lpy atofa mishi ayoyin alqur'ani mai girma                

2 akwai wani Abu da mata suke yi zakaga sun rubuta sura  Arrahman  sun wanke sai ahada da budurwan kaza adanyi  Miya dashi sai a ci wae Yana Kara wa mace ni ima shin ya halarta please  Ina Neman Karin haskene gameda hakan.


AMSA

=====

1. Bai Halatta ba. Sabida me za'a Baiwa Arne Ayoyin Alqur'ani bayan bai yadda da shi ba. Harma kuma ya sha. Idan ya sha yayi Masa me.?

 Wannan cin Mutuncin Al'qur'ani ne ga Wanda yayi Masa wannan rubutun ko yayi masa wannan Tofin.


2. Wannan Shirka ne. Malaman Tsubbu suke basu. Domin ba'a taba Samun Wani daga Cikin Magabata yayi Hakan ba. 

 Ta haka ne ma Suke basu Suna yin Tsarki da Alqur'ani.


Allah shine Masani.


(2)

TAMBAYA

========

Aslm alykm wrhmtullah malam matar yayanace tanaso tayi karatu amma shi yayan nawa yaki yabarta tayi karatu saboda wata bakar akida tashi kuma shi baya iya mata karatu amma ni alhmdll na iya karatu iya wanda dai idan itane xan iyamata wanda xai isheta arayuwa shin ya halatta immata karatu batareda ixinin saba akan amincewa agida daya mukene family house ne.


AMSA

======

 Babu Lefi Kana koya Musu idan su fa yawa ne a gidan. Ta yadda ladanka zai bunkasa. Sannan kuma ba ka samu kebancewa tare da ita ba.

 Sabida Abu ne mai hadari ku kebance kai da ita Domin ka kana koya mata Karatu.

 Sabida an sha Samun Matsala a Irin wannan Gabar. Sai Shaidan yayi tasiri a Tsakanin ku. Sai ka ga abinda yake Tsoron fatuwarsa idan har ta je Makaranta kuma ya faru a cikin dakinta na Aure.

 Amma idan suna da yawa ne. Ka ga ba damuwa kuma babu Abinda zai faru, ga shi kuma Ladan ka ya bunkasa da yawa. Sakamakon Wadanda kake koyawa Suna da yawa.


Allah shine Masani.


ZAUREN FADAKARWA SUNNAH MAZA MATA

Post a Comment

1Comments

Post a Comment