ASSALAMU ALEKUM YAN OWA BARKA DA ZUWA SHAFIN TANIMU1 TV
SHU OMA INDIA HAUSA FASSARAR 2021
TABA ALAMAR DOWNLOADING DAKE KASA DOMIN SAUKEWA CIKIN SAUKI
idan kunji dadin wanga video kutura zuwa wasu group WhatsApp dinku ko Facebook domin kowa ya anfana dashi mungode sosai dakulawa allah barmu tare naku TANIMU1 TV channel
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08137783797
(2)
CUTAR WARIN BAKI/ AMOSANIN BAKI/Mouth Odor Ko Mouth disorder...
Wannan cutar ba Karamar cuta Bace da wasu kalilan daga cikin Mutane suke Fama da ita. Sannan Cuta ce da take Cin Mutunci Dan Adam. Sai dai ko idan ba zai shiga Cikin Mutane ba.
Cutar warin baki. Ko tsamin baki, Bata jin MacLean, ko Aswaki. haka Zalika Bata jin wani Magani Anan kusa da kusa, Sai an dagewa mai irin Wannan Jinya da magunguna, Musamman Ma Na Musulunci (Islamic Medicine)
Mai irin wannan jinyar Yana iya samun Kyama daga Mutane. Sabida A duk lokacin da yake magana. Anan ne Zakaji Bakinsa Yana Wari ko yana Tsamin gaske. Anan ne zakaga Mutane suna Kawar da Hancinsu ko kuma ma Suna Tashi daga Kusa da Inda mai irin wannan Jinyar Yake. Sannan ko ina ana zancensa. Ana Ambata shi da Aibu.
Wannan Jinyar Tana iya kashe Aure idan Namiji yana da Wannan jinyar ko idan matarsa tana da wannan jinya. Sabida ba zai yiwu Daya yazo kusa da dayan ba. Alhalin bakinsa yana Tsami.
Koda ga Wanda baya da irin wannan jinya, zai iya Amfani da wadannan Magunguna da Muka Tanadar. Domin suna kara karfin Hakora da kuma sanya Hakora su koma Fari Tasss da ikon Allah.
ABUBUWAN DA SUKD HADDASA WANNAN JINYA.
Akasarin Abinda yake kawo Irin wannan Jinya shine, Cin Abinci da Zafi, wanda a daidai Lokacin ne Zakaga Dadashin Mutum yana Silgewa. Sabida zafin wannan Abinci da kake ci. ko Rashin wanke Baki idan Akaci Abinci. Musamman ma Wanda Yake Makalewa a Tsakanin hakora. Kamar Nama zai Rube a bakin Mutum, ta yadda a Haka ne zai bashi Damuwa. Ko cin wani Abinci Lalatacce Wanda yake da wani Wari. da Sauran su.
Mun tanadi Magani ga Wanda yake da irin wannan Matsalar.
Idan kana da irin wannan jinyar kuma Allah yasa kaci karo da wannan Rubutu Namu. Kuma Allah yasa ka Gamsu,
ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER
Aslm Agaskiya mungodé sosai Allah Kara basira
ReplyDelete