SABAN WHATSAPP 2021

TANIMU1 TV
By -
2

SABAN WHATSAPP 2021


DOWNLOADING WHATSAPP

 

DOWNLOADING Thems 1

DOWNLOADING Thems 2





 (1)

CUTAR OLSA/ULSA


 Cutar Olsa cuta ce da ta Addabi Da yawa daga cikin Al'ummar wannan zamanin da muke ciki.

 Kusan kashi 50℅ na wannan Al'ummar mazanmu da matanmu suna fama da wannan cuta ta Olsa.

  Cutar Olsa cuta ce da take da Alamu Mabanbanta. Shiyasa wani ma yana da Olsa din Amma Bansan yana da cutar Olsa ba. Sai yayi bayanin abinda yake damunsa ga Likita ko kuma a cikin mutane. Anan ne ma zai gane cewar cutar Olsa ce a tare dashi.

       ALAMOMIN CUTAR OLSA GA DAN ADAM.

 Kamar yadda Nayi bayani a baya cewar Alamomin wannan cuta suna da yawa, ga kadan daga cikin su.

       Akwai Olsa Mai Rikewa Mutum Baya, ko wani sashe na jikinsa. Sai mutum yaji bayansa yana masa ciwo kamar an masa Duka, ko kamar an daddureshi da wani Abu.

 Wani lokacin ma har tana hana mutum zama mai tsawo, Kamar zaman mota ko zama a office ko zama a wurin Sana'a, Sabida abinda yakeji na ciwon baya. Sannan wani lokacin hakan yana Faruwa ne idan mutum ya Dade a zaune ko a kwance ko a tsaye.

      yana daga Alamun Olsa, Yawan Zazzabi Akai-Akai. Wani lokacin ma mutum yakanyi zazzabin dare ko abinda yayi kama da haka.

       Yana daga alamun Olsa saurin jin Yunwa.

 Akwai Olsa maisa mutum yawan cin abinci. Irin wannan Olsa din, sau da yawa Bata barin mai ita yin Ibada ta Azumi. Domin wani idan yayi Azumi na Kwana daya. tofa Sai an kwantar dashi a Asibiti, ana ta fama dashi. Wani kuma idan ya dauki Azumi tofa ko baya yiwa Allah Sai ya ajiye wannan Azumin. Mai irin wannan Olsa din yana samun gigita, musamman idan baici abinci a lokacin da ya saba ci ba. Harma wani Lokacin zaina jin jikinsa yana karkarwa. Amma a zahiri idan ya kalli jikinsa bazaiga yana barbari ba. Sai dai shi kawai yana jin haka.

      Akwai Olsa mai hana mutum cin abinci. Da zarar mutum ya fara cin abinci sai yaji ya fita daga Ransa, zaiji kwata-kwata baya bukatar wannan Abincin. Sai dai mutum ya kama ganje-ganje. Bazai iya taayawa yaci abinci a Lokaci daya da zai koshi ba. Haka kawai zaiji ya fita daga Ransa.

       Akwai Olsa maisa ciwon ciki ko mai murdewar ciki. 

 Mai irin wannan damuwar, wani lokacin idan cikinsa ya murde sai ya Sami wuri ya kwanta. Sannan ne idan ya lafa zai Sami damar gudanar da abinda ya kaishi wannan wurin.

      Akwai Olsa maisa Zafin Kirji.

 Mai irin wannan damuwar da zarar yaci abincin da yake da yaji ko ya sha abinda yake da tsami ko daci. Tofa in har bai ya kiyaye ba, daga nan Sai wurin magani.

      Akwai Olsa maisa yawan tashin Zuciya.

 Haka kawai mutum zaiji zuciyarsa tana tashi, Wanda da yawa da zarar mutum yaci wani Abun. Kai wani lokacin ma ko Farin Ruwa mutum yasha, Sai yaji zuciyarsa ta tashi, Anan ne zai dinga yin Tofi a cikin jama'a.

     Akwai Olsa maisa yawan gudawa. Wanda da zarar mutum yaci abinci Sai yayi gudawa. Kuma Anan ne mutum zaiyi ta shan maganin Gudawa, ba tare da ya tsaya ba.

      MENENE YAKE HADDASA CUTAR OLSA.?

 Na farko zamu ce dorine kawai daga Allah, wani lokacin kuma Akwai zama da yunwa ko yawan cin Abu Mai yaji da Abubuwan masu tsami.

    HANYOYIN DA ZAMUYI GARKUWA DA WANNAN JINYA..

 Ga Wanda bashi da wannan jinyar, zai iya yiwa kansa garkuwa daga gareta. Musamman ta hanyoyi Kamar haka:-

Cin abinci akan lokacin da ka saba ci, nisantar cin abubuwa masu yaji, nisantar cin Abinci mai Zafi, nisantar shan Abubuwa masu daci da tsami.


Ga Wanda yake bukatar maganin Olsa Kalfiyan, mun tanadi magunguna masu kyau, na wajen Nigeria da na gida Nigeria. Amma kuma Harbals ne. Sai ya tintibemu ta wannan NUMBER 0813778379


(2)

 (INFECTION).......


 Malam Menene Karin bayani akan cutar Sanyi.??

      MA'ANAR CUTAR SANYI. 

 Cutar Sanyi cuta ce da ta Addabi Da yawa daga cikin kashi 90 Cikin Dari na Bil'Adama MAZA da MATA.

 Cuta ce da take dauke da wasu Illoli ga Garkuwar Dan Adam kuma ta hanashi Sakat. 

     HANYOYIN DA CUTAR SANYI TAKE SHIGA JIKIN DAN ADAM. 

-Yawan Amfani da Ruwan Sanyi ko Kankara. 

-Yawan Amfani da Shi Ruwan Kansa. Kamar Masu Aiki a CAR WASH Ko Wankin Kayan Sawa Ko Yawan Wanke-Wanke Na Kayan Mata. 

-Zama a Kan Tiles, musamman a lokacin Sanyi ko kuma idan Mace Bata da Wandoa jikinta. 

-Kwanciya a dakin da yake da Lema Ko Raba. 

-Kwanciya a gaban Fanka, ba tare da Wando ba. Alhalin Iskar Fanka Tana shiga Gabanki. 

-Saduwa Da Mace Ko namijin da yake Dauke da wannan jinya. Tana da saurin dauka daga wani. Musamman ta hanyar Jima'i.

-Yin Fitsari a wajen Da wani mai irin wannan jinyar yayi. Musamman Public Toilet. Wajen Da maza suke Chakuduwa ko suke yawan shige da fice, kamar public Toilet, Ko gidan biki Da MATA suke Haduwa. Musamman su mata a halittarsu da Allah yayi musu, basa iya Rike Fitsari. 

     ILLAR DA CUTAR SANYI (INFECTION) YAKE YIWA DAN ADAM. 

-Dauke Masa Ko mata sha'awa. 

-Yawan Kasala. 

-Feso da Kuraje a gaban Mace Ko Namiji. Musamman Mace, sabida yadda yanayin halittarsu yake. 

-Zubar da farin Ruwa daga Farjin Mace Ko Namiji. 

-Yawan jin Kaikayin Gaba. 

-Sassalewar Gaba.

-Warin Gaba. 

-Fitar Iska daga gaban Mace, Kamar Tusa. Musamman lokacin tarewa da maigida.

-Kaikayin Jiki, musamman Idan Mutum yayi wanka. 

-Bushewar Fata. 

-Bushewar Gaban Mace. 

-Kankancewar Gaban Namiji, ya Koma Dan karami kamar na karami yaro. 

-Farfashewar Dadashi Ko Harshe. 

-Yankewar Dan yatsan Kafa. D.S

    ALAMUN DA SUKA NUNA CEWAR WANNAN JINYA TA ZAMA CHRONIC A JIKIN MUTUM, WANDA HAKAN YA NUNA CEWAR KAIMA ZA'A IYA DAUKA DAGA GAREKA. 

-idan farin Ruwa yana zuba daga farjin Mace Ko Namiji. 

-Idan Ya Fara Tsatstsaga Gaban Mace Ko Namiji, anan kuma cutar cancer zata iya shiga. Karshe kuma zai kai Mutum ga Rasa Ransa.

-Rikicewar Al'ada. (Karuwarta ko karancinta). 

-Zubewar ciki, idan an samu Karuwa.

    HANYAR DA AKE BI DOMIN GUJEWA KAMUWA DA CUTAR SANYI INFECTION.

-Yin Amfami da magani ga Wanda yake dauke da wannan jinya, Idan kana da MATA dole gabaki dayanku NE zakuyi Amfani da magungunan Sanyi din. Sabida idan daya yana da Akwai, tofa Tabbas ya zama wajibi dayan Ma zai dauka daga Dan Uwansa. 

-Kauracewa Fitsari a wajen Da wani yayi Fitsari din, Ko kuma ka tabbatar Ka wanke wajen Da wani yayi Fitsarin kafin Kai kayi naka Fitsarin. 

-Kauracewa Mai wannan jinyar ta hanyar kwanciyar Aure, har Sai ya samu Ko ta sami lafiya.

-Yawan Zama da Wando Pant ga Mata da kuma kauracewa zama a Dandamalin Siminti Ko Tiles.

-Mai Yawan Aikin Kankara, ya tabbatar yana Amfani da Hand glob. 

-Kauracewa Yawan Amfani da Kayan Sanyi. Musamman Ma a lokacin da ake yin Sanyi din. 

-Yawan Amfani da Ingantattun Magungunan Sanyi Akai-Akai. 

-Kauracewa Sharing Pants.

Ga Wanda yake Bukatar Ingantattun Magungunan Sanyi (infection), zai iya Kiran wannan Number 08137783797

08108605876.

 Sai yayi bayani, insha Allahu Zamuga Maganin da zai dace da Matsalarsa. Kuma ana warkewa har Abada Da izinin Allahu Subhanahu Wata'ala.

  kasuwarmu Online ne. Muna aikawa ko ina ne cikin sauki. Idan baka gamsu ba. Don Allah Karka Tintibemu.

ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER. 08137783797

Post a Comment

2Comments

Post a Comment