ASSALAMU alekum yan owa barka da zuwa shafin TANIMU1 TV
KASHIGA TELEGRAM👈
zaku iya samun cigaba wanga video a wanga APPLICATIONS din
mungode sosai dakulawa allah barmu tare naku TANIMU1 TV channel
(1)
TAMBAYA
=========
mlm yar,uwatace take datambaya mlm mijintane yakwanta da ita bayan sun gama sahur tosu agarin karfe biyar da rabi ake assalatu toshikuma yakwatta da ita karfe biyar da mitti shida to bayansun gama saitaga jini yazubomata to sun gama dawajen minti shida saitaje wanka to kafin tafito anyi assalatu kuma jinin dayazuba tunda yakwanta da ita baikara zubaba to mlm yamatsayin Azuminta kuma mlm ya hallatta miji yakwatta damatarsa bayanyayi sahur Allah yakarawa mlm lafiya nagode
AMSA
=====
Dan Muym yayi sahur ya kwanta da matarsa babu wani Abu. Matukar dai ba ya Wuce lokacin da alfijir yake ketowa bane. Idan har Lokaci ya kure musu suna wannan jima'in zasu rama Azumi guda daya bayan ramadan.
Kasancewar ta ga jini. Idan har ta tabbatar da Cewar wannan jinin na Al'ada ne. To babu Azumi. Idan kuma ba n Al'ada Bane. Ma'ana idan ba lokacin Al'adarta bane ya zo mata. Babu wani Abu. Jinin cutar ne. Sabida haka Azumin ta yana nan.
Allah shine Masani.
(2)
SHAWARA AKAN GOMAN KARSHEN WATAN RAMADAN
Ka Chanja Lokacin ka na shiga Gida. Ma'ana kana shiga Gida da wuri kayi Barci, Domin Samun damar tashi ka bautawa Allah a Cikin Wannan Dare Mai Albarka. Domin Samun Rabauta a wajen Allah.
Ka dage da Ibada a wadannan dararen, duba da Albarkar fa yake dauke da ita, Na Saukar Mala'iku zuwa duniya, Linka Ladan ibadun Bayin Allah, 'yanta Mutane daga Wuta zuwa gidan Aljannah, ko Allah zaisa ka samu ka Rabauta. Yawaita Addu'a, Domin lokacin karbar Addu'a Ne. Da Sauransu.
Riskar dare Mai Dumbin Albarka. Shine Daren LAILATUL QADRI. Wanda Ibada a Cikin Wannan Daren shi kadai Yafi kayi watanni Dubu kana Aikata ibada a Wasu dareren da ba wannan Daren ba.
Allah yasa Muna cikin bayinsa 'yantattu.
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA
Mun gode, Dan Allah nayi ta trying in kalli episode 31 and 32 amma yaqiyi
ReplyDeleteok badamuwa insha allah
DeleteMun sosai Amma ni naga MAKIRI Na 33 banga Na 32 ba to ya haka
ReplyDeleteMun gode, inason link din makiri episode 32 nayita neman sa bangane ba
ReplyDeleteSan nunku da kokari mun gode Allahu ya sa'ka muku da Al khairi ok Nace ba iske kuna ganin dokokin da kuke sakawa da mattakai da coud da dai sauran su iske baku tsaurara sosai ba domin gaskiya wani ba zai iya duk wan Nan abubu wan ba gaskiya na godé fatan khairi nk zbr niger tahoua
ReplyDeletewaaleka salam mukuma semunaganin kamar hakan hanyatse wanda baiganeba yagane domin idan babu cod wani yana batama aiki
DeleteAllah saka da alkhairi mun gode sosai muna jiran cigaban shu,uma insha Allah
ReplyDeleteMun gode
ReplyDeleteMungodi
ReplyDeleteAbou ouzairou
ReplyDelete