ASSALAMU alekum yan owa barka da zuwa shafin TANIMU1 TV
zaku iya KALLA sirin gatsali 1 INDIA HAUSA FASSARAR ALGAITA 2021
TANIMU1 TV CHANNEL
KUTABA KASAN INDA AKASAKA ALAMAR
IDAN KUNJI DADIN WANGA APPLICATIONS DIN KUTURA ZUWA WASU GROUP WHATSAPP DINKU KO FACEBOOK DOMIN KOWA YA ANFANA DASHI MUNGODE SOSAI DAKULAWA ALLAH BARMU TARE NAKU TANIMU1 TV
(1)
TAMBAYA
=========
mlm yar,uwatace take datambaya mlm mijintane yakwanta da ita bayan sun gama sahur tosu agarin karfe biyar da rabi ake assalatu toshikuma yakwatta da ita karfe biyar da mitti shida to bayansun gama saitaga jini yazubomata to sun gama dawajen minti shida saitaje wanka to kafin tafito anyi assalatu kuma jinin dayazuba tunda yakwanta da ita baikara zubaba to mlm yamatsayin Azuminta kuma mlm ya hallatta miji yakwatta damatarsa bayanyayi sahur Allah yakarawa mlm lafiya nagode
AMSA
=====
Dan Muym yayi sahur ya kwanta da matarsa babu wani Abu. Matukar dai ba ya Wuce lokacin da alfijir yake ketowa bane. Idan har Lokaci ya kure musu suna wannan jima'in zasu rama Azumi guda daya bayan ramadan.
Kasancewar ta ga jini. Idan har ta tabbatar da Cewar wannan jinin na Al'ada ne. To babu Azumi. Idan kuma ba n Al'ada Bane. Ma'ana idan ba lokacin Al'adarta bane ya zo mata. Babu wani Abu. Jinin cutar ne. Sabida haka Azumin ta yana nan.
Allah shine Masani.
(2)
SHAWARA AKAN GOMAN KARSHEN WATAN RAMADAN
Ka Chanja Lokacin ka na shiga Gida. Ma'ana kana shiga Gida da wuri kayi Barci, Domin Samun damar tashi ka bautawa Allah a Cikin Wannan Dare Mai Albarka. Domin Samun Rabauta a wajen Allah.
Ka dage da Ibada a wadannan dararen, duba da Albarkar fa yake dauke da ita, Na Saukar Mala'iku zuwa duniya, Linka Ladan ibadun Bayin Allah, 'yanta Mutane daga Wuta zuwa gidan Aljannah, ko Allah zaisa ka samu ka Rabauta. Yawaita Addu'a, Domin lokacin karbar Addu'a Ne. Da Sauransu.
Riskar dare Mai Dumbin Albarka. Shine Daren LAILATUL QADRI. Wanda Ibada a Cikin Wannan Daren shi kadai Yafi kayi watanni Dubu kana Aikata ibada a Wasu dareren da ba wannan Daren ba.
Allah yasa Muna cikin bayinsa 'yantattu.
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08137783797
Inason inkala wanan fim
ReplyDeleteMasha Allah
ReplyDeleteInasan kalla
ReplyDeleteA gaskiya naji dadin samun wannan manhaaja saboda haka ina rokon manager na wanga manhaja da duk lokacin da sabbin film na algaita suka hito kasuwa ku sake mana mun gode👊 bayan nan akwai film na marlin fassarar algaita shima ya kamata ku sauqe mana shi
ReplyDelete