ASSALAMU alekum yan owa barka da zuwa shafin TANIMU1 TV channel
munkawomaku wanga saban INDIA HAUSA FASSARAR ALGAITA 2021
FASHIN MAKARKAMA 2
ZAKU IYA KALLA CIKIN SAUKI
(1)
TAMBAYA
=========
Aslmu alaikum warhmatullahi wabrkaatuh daftn Malam yana cikin koshin lfy Allah yasaka da alkairi yasa aljannace makoma
Tambyata shin mace mai ciki ko mai shayarwa wacce azumi yana bata wahala zata ciyar ne ko zata bari in tayaye ko inta haihu tarama in zata ciyar kuma ya akeciyar wa nagodey mallaam.
AMSA
=====
Akwai Maganganun Malamai da yawa Akan wannan Mas'alar.
Akwai Wadanda suke ce mace mai juna biyu da mai shayarwa Akwai Ramuwar Azumi Akansu da kuma ciyar da Miskini Kullum sau daya. Wannan Shine Mazhabin Maliku da shafi'i da Imamu Ahmad Ibn Hambal.
Akwai Wadanda suka ce Ramuwa ne Akanta Kawai. Wanda shine Mazhabin Imamul Auza'i da Abi Haneefa.
IBM Hazmin Azzahiriy Yace babu Azumi kuma Babu Ramuwa ga Mace mai juna biyu da mai shayarwa. Yace babu inda Allah Yace Su Rama Azumi Indai Larura ce tasa suka Ajiye Azumi. Yace Ramuwa Kawai tana kan Matafiyi ne da kuma Maras Lafiya.
Akwai Wadanda Suke ce
Mace mai ciki da mace mai shayarwa ba damuwar Azumi bane Akansu. Ciyarwa ne Kawai.
Wannan shine Ra'ayin Ibn Abbas da Abdullahi dan Umar da kuma, Sannan shine Mazhabin Ishaq, haka dai shine Ra'ayin Ash-shaikul Albaniy Allah yayi Masa Rahama.
Harma Abdullahi dan Abbas yana zuwa gidan diyarsa ta Cikinsa. Sai ya bata Umarni da ta ciyar da Rabin Sa'i Na Alkama Sakamakon tana da juna Biyu.
Abu Jabir Yace Magana Nafi Inganci Itace wannan Ta Karshe din. Ma'ana Fatawar Ibn Abbas da kuma Abdullahi dan Umar.
Ma'ana zasu ciyar ne babu Damuwa Akansu.
Allah shine Masani.
(2)
TAMBAYA
=========
Assalamu Alaikum
Mlm brk d aiki y iyali,inayi maka ftn Alkhair.
Bayan hk narasa gane manufar mijina Baya hira dani baya shawara dani ba mazauni bane yana tafiye tafiye,sai yayi wata 1 bai kirani a waya ba,saidai inda wani sakon yagayawa yarona yaronmu yagaya min.
Kuma saduwar Aure wlllahil AZIM sai nayi wata 6 bai waiga ta kainaba Sai Randa yy niyya.
AMMAN Kuma duk inda yaje yana yabona yana kwadadi yana nuna musu jin dadin zama dani.
Mu 4 ne a gurinsa niCE babba.
Muna gdy da kokarinku,Allah Sa Albarka a lamarinka..
AMSA
======
Tinda yana Yabonki, insha Allahu kin dace duniya da Lahira.
Manzon Allah saw Yace IDAN MACE TA KIYAYE SALLOLI GUDA BIYAR SANNAN TA KIYAYE AZUMIN WATAN RAMADANA, TA YIWA MIJINTA BIYAYYA. ZATA SHIGA ALJANNAR UBANGIJINTA.
Sabida haka Anan insha Allah kin dace.
Matsala ta Rashin Saduwa Kuwa itace Babbar damuwa gaskiya. Idan har kina Ganin Rashin Saduwa da ke da baya yi, ba Zai sa Ki shiga wata Halaka ba. Shikenan kici gaba da yin Hakuri. Idan kuma zai Iya kaiki da Halaka l, sai ki fito kiyi Masa bayani. Ba Mamaki ko dan ya ga kamar baki damu bane shiyasa baya baki kyakykyawar Kulawa ta wannan Bangaren.
Idan kuma hakan zai kaiki ga shiga Halaka kuma shi ba zai gyara ba. ma'ana idan har hakan zai Kaiki ga Iskanci da Wasu Mazajen Alhali kuma kina da Miji. To fa gaskiya sai ki nemi zabin Allah. Domin Aure babu kwanciya ae ba zai yiwu ba.
Allah shine Masan.
ZAUREN FADAKARWA A SUNNAH MAZA MATA 08137783797
zaku iya SUBSCRIBE my chan
nel dazaran munkawomaku wani saban video zaku samu cikin sauki
Tanimu
ReplyDeleteKabiru
ReplyDelete1212
ReplyDelete