DYOWA WhatsApp 57

TANIMU1 TV
By -
0
(1) CUTAR BASIR 
KUDANNA LINK DIN DAKE KASA DOMIN SAUKEWA 


 Cutar Basir ko kace BAWASIR da larabci da turanci kuma ana cewa File. Cutar Basir cuta ce wadda take da dadadden tarihi. A zamanin manzon Allah saw Akwai wani Sahabi mai suna IMRAN IBN HUSSAIN, Wansa wannan bawan Allah yayi fama da jinyar Basir tsawon shekara da shekaru bai Sami sauki ba, a koda yaushe yana kwance, baya iya tashi zaune. Amma Da haka kuma mala'iku suke zuwa suna masa sannu. Harma su mika masa hannu suyi musabiha, manzon Allah saw ya tabbatar masa da cewar Mala'iku ne. Wanda wannan jinyar itace ta kaishi ga Ajalinsa. Harma an rawaito cewar IBN SIREEN yana cewa, duk lokacin da Naje dubiyar IMRAN BIN HUSSAIN Sai naji Kamar in kamu da jinya, Sabida yadda nake tarar da jikinsa. 

NAU'IN JINYAR BASIR GA DAN ADAM. -Akwai Basir mai tsiro. Wanda wannan shine Basir Mafi zama Worst ga Rayuwar Dan Adam. Sabida wani lokacin idan ba'a dace ba, yana da wahalar komawa, ko kuma da zarar mai wanan cutar Basir din mai fitowa yaje Asibiti to Za'ayi masa tiyata, a yade tsiron. Wanda kuma da yawa idan akayi tiyata ba kowanne bane yake tsallakewa ba. Sau da yawa masu irin wannan Basir din, idan ya zama shine Ajalinsu, ana musu tsargin cewar Kamar HIV ce ta kashe su. Sabida yadda yake maida Rayuwar Dan adam. - Akwai Basir mai yawan kumbura ciki. Mai irin wannan Basir din, Zaina ganin Cikinsa yana kumbura, yana daukar Iska. Kuma hakan zaisa mutum yana yawan Tusa. Babu kai babu kafa. Sabida wannan kumburin. Wani ma Sai yayi alwala sau babu Adadi. Sabida yana yi tana karyewa. - yana daga alamar basir, mutum zaina jin duburarsa tana Zafi, Amma ba tare da tsito ya fito masa ba. - Yana daga Alamar Basir mutum zaiji Tsantsarsa wani lokacin Kamar zata cire. Har Sai ya Sami wuri ya zaina ko ya kwanta. - Yana daga Alamar Basir idan mutum yana jin Cikinsa yana murda masa, kuma idan ya Murda Sai yayi bayan gida. Sannan ne zai Sami sauki. - Yana daga alamar Basir idan mutum yaji bayan gidansa yana Yin tauri, yaki fitowa, Harma wani lokacin Sai mutum ya goga sabulu, sannan ne zai samu ya fito daga duburarsa. Ko idan mutum yaje zaiyi ba haya Sai yaga yayi Dan kadan. - Yana daga alamun Basir, idan mutum yana jin Kashin jini. Wani idan yayi kashi zaiga jini, sannan idan ya zauna zaiga jini a daidai wurin da ya zauna, Kamar Matar da ta haihu. - Yana daga alamar Basir idan mutum yana Tsarki Bayan ya gama Bayan gida, Sai yana jin Maiko a duburarsa. 

 ME YAKE JAWO WANNAN CUTA TA BASIR? Abubuwan da suke kawo wannan jinya ta Basir Akwai:- Yawan zama. Musamman masu sana'ar zama, su sukafi kowa jinyar Basir. Kamar direbobi Ko Teloli ko masu zaman office. Musamman ma direbobi ko mai yawan tafiye-tafiye. Ga yawan zama ga kuma zafin inji. - Yawan cin abinci mai tsananin Maiko ko tsananin Zaki. - Zama akan abinda yake da Zafi. Kamar zama a sit din mashin a lokacin da ya dauki Zafi ko na Mota ko Kan dandamalin siminti ko wani Abu a Daidai lokacin da ya dauki Zafi. - Rashin Amfani da magungunan Basir Akai-Akai. Sabida jinya ce da kusan kowanne Dan adam yana dashi. 

 WACCE HANYA ZAMUBI WAJEN KAUCEWA DAGA WANNAN JINYAR.? Hanyar da zamubi wajen kaucewa wannan jinyar shine. Kauracewa zama sosai da Wadannan dalilin da Kuka kawo a Sama da suke haddasa wannan cuta. (2) KANA AMSA SUNANKA NA NAMIJI KUWA.? ALLAH DAI YA HALICCI MUTUM A BISA CIKAKKIYAR HALITTA, SAI DAI KO IDAN YA SAMI NAQASU A TATTARE DA SHI. 

 Kalmar a yaren malam bahaushe shine Kishiyar jinsin mace. Amma a wajen mata, idan kaji ance Namiji, to shine Wanda yake iya Sarrafa Matarsa kuma ya gamsar da ita a wajen Surrunsu na Aure. Mace an halicceta da bukatar da Namiji. Babu Makawa kowacce mace tana bukatar taji komi yayi mata daidai. Sai dai idan Bata samu ba. Matsalar dai guda daya ce, idan kaji ance Matar Aure tana yawan yiwa mijinta Fishi ko Bata Damu dashi ba irin yadda ya Damu da ita ba ko dan yayi Tafiya bata damu da ya dawo ko kar ya dawo ba, kai wani lokacin ma tati son yayi tafiya ko kaji ance an kmaa matar Aure da Wanu Namijin daban wanda ba nata ba suna Aikata Zina, ko Ana musu Mummunan zato ko Matar Aure ta kai mijinta kotu a raba Aurensu, Matsalar Bata wuce Wata Matsala guda daya. Domin TATSUNIYAR GIZO BATA WUCE TA KOKI. 

 Ya Kamata Mu sani cewar Ba Aure yana Nufin ciyar da mace abinci Sau ukku a rana bane. Sabida haka wani Namijin yana iya yin Alfahari cewar yana ciyar da iyalinsa abinci a rana sama da sau biyu ko sama da sau ukku. Kuma Sai kaga yana Alfahari da yin hakan. Amma a wajen mace hakan ba burgewa bane. Kai Asalima wannan ba shine gwarzontaka ba a wajenta ba. Gwarzontaka shine, ta jika daidai yadda take So!!! 

 Wani Namijin yana Alfahari wajen daukar Matar sa a mota tsaleliya ya kaita unguwa, wayyo

!!! Wallahi idan har kana da matsala a wajen kebancewa ba burgeta kakeyi ba. Asalima ita a wajenta A Larura take baka kanta. Musamman ma idan bazawara ce, Wadda mijinta na baya da Suka Rabu ko wanda ya mutu ya barta, sannan kai ka Aura ya fika gwarzontaka. Idan kuna tarewa shi zatana tunowa a zuciyarta. Cewar Kamar shine yake Neman ta, idan tayi haka ne ma zataji ta Dan gamsu kadan, tinda baza tayi Alfahari da kai a wannan bangaren ba. 

 Wani Namijin Kuma yana Alfahari ne idan ya dawo daga kasuwa zaizo da Kayan morewa Rayuwa, hakan yana ganin yana birge iyalinsa. Wallahi a Banza indai a wajen kebancewa baka iya komi. Sai kaji mace tace, BAN RASA CI BA, BAN RASA SHA BA, BAN RASA SUTURA BA, Amma ke dai bari, Sai Abu daya takko da wasa idan kaji mace ta ambata haka Akanka! To wallahi ka gaggauta ka nemi mafita. Domin ka zama Sorry. 

 Wani Namijin kuma yana ganin shi Dan Gayu ne. Zaisa sutura kala-kala, Amma kuma Idan ya kebance da iyalinsa Sai a hankali, DOMIN KWALLIYA BATA BIYA KUDIN SABULU BA, Sabida kana da matsala guda daya Tak. Sai taga cewar idan wani ne yasa wannan tufafin da kasa, zaifi kyawun gani ba kai ba, Sabida bashi da wata Nakasa a jikinsa. 

Kana iya Alfahari kai Hamshakin Dan Kasuwa ne, wata kuma tana ganin Kamar kai Dan wahala ne. Sabida a bangaren kebancewa baka iya komi ba. 
 Abinda ya rage maka shine. - Matsalar Rashin dadewa? Akalla baka iya Minti 30 bare Awa daya ko sama da haka. Kaga kana bukatar Mu baka Delay kenan. - Matsalarka Itace, gabanka Kamar Na yara yake? Kaga kana bukatar Enlargement. - Matsalar shine halittarka Bata da kauri? Kaga kenan kana bukatar Enlargement. - Matsalar shine halittarka Bata da tsawo? Kana Bukatar enlargement. Bahaushe yake cewa!!! "ALLAH DAYA GARI BANBAN". Karka boye mana Matsalar ka. Ka Tintibemu a number Waya 08137783797 ko 08108605876 ko ka Tintibemu ta whatsapp ta wannan Number 08137783797 zamu saita maka Al'amarinka, Amma fa da ikon Allah. Amarya da Uwar gida zasuyi Mana Addu'ah. Kasuwarmu Online ne, Aikawa mukeyi ta hanyar mota, har inda kake kuma cikin sauki. Idan baka Shirya ba, Dan Allah kar kayi contacting din Mu. 
ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER 08137783797

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)