SHU OMA 3

TANIMU1 TV
By -
0






SUBSCRIBE MY CHANNEL👈





idan kunji dadin wanga video kutura zuwa wasu group WhatsApp dinku ko Facebook domin kowa ya anfana dashi mungode sosai dakulawa allah barmu tare naku TANIMU1 TV channel 


CUTAR SANYI (INFECTION)..........

 Malam Menene Karin bayani akan cutar Sanyi.??
 MA'ANAR CUTAR SANYI. 
 Cutar Sanyi cuta ce da ta Addabi Da yawa daga cikin kashi 90 Cikin Dari na Bil'Adama MAZA da MATA.
 Cuta ce da take dauke da wasu Illoli ga Garkuwar Dan Adam kuma ta hanashi Sakat. 
 HANYOYIN DA CUTAR SANYI TAKE SHIGA JIKIN DAN ADAM. 
-Yawan Amfani da Ruwan Sanyi ko Kankara. 
-Yawan Amfani da Shi Ruwan Kansa. Kamar Masu Aiki a CAR WASH Ko Wankin Kayan Sawa Ko Yawan Wanke-Wanke Na Kayan Mata. 
-Zama a Kan Tiles, musamman a lokacin Sanyi ko kuma idan Mace Bata da Wandoa jikinta. 
-Kwanciya a dakin da yake da Lema Ko Raba. 
-Kwanciya a gaban Fanka, ba tare da Wando ba. Alhalin Iskar Fanka Tana shiga Gabanki. 
-Saduwa Da Mace Ko namijin da yake Dauke da wannan jinya. Tana da saurin dauka daga wani. Musamman ta hanyar Jima'i.
-Yin Fitsari a wajen Da wani mai irin wannan jinyar yayi. Musamman Public Toilet. Wajen Da maza suke Chakuduwa ko suke yawan shige da fice, kamar public Toilet, Ko gidan biki Da MATA suke Haduwa. Musamman su mata a halittarsu da Allah yayi musu, basa iya Rike Fitsari. 
 ILLAR DA CUTAR SANYI (INFECTION) YAKE YIWA DAN ADAM. 
-Dauke Masa Ko mata sha'awa. 
-Yawan Kasala. 
-Feso da Kuraje a gaban Mace Ko Namiji. Musamman Mace, sabida yadda yanayin halittarsu yake. 
-Zubar da farin Ruwa daga Farjin Mace Ko Namiji. 
-Yawan jin Kaikayin Gaba. 
-Sassalewar Gaba.
-Warin Gaba. 
-Fitar Iska daga gaban Mace, Kamar Tusa. Musamman lokacin tarewa da maigida.
-Kaikayin Jiki, musamman Idan Mutum yayi wanka. 
-Bushewar Fata. 
-Bushewar Gaban Mace. 
-Kankancewar Gaban Namiji, ya Koma Dan karami kamar na karami yaro. 
-Farfashewar Dadashi Ko Harshe. 
-Yankewar Dan yatsan Kafa. D.S
 ALAMUN DA SUKA NUNA CEWAR WANNAN JINYA TA ZAMA CHRONIC A JIKIN MUTUM, WANDA HAKAN YA NUNA CEWAR KAIMA ZA'A IYA DAUKA DAGA GAREKA. 
-idan farin Ruwa yana zuba daga farjin Mace Ko Namiji. 
-Idan Ya Fara Tsatstsaga Gaban Mace Ko Namiji, anan kuma cutar cancer zata iya shiga. Karshe kuma zai kai Mutum ga Rasa Ransa.
-Rikicewar Al'ada. (Karuwarta ko karancinta). 
-Zubewar ciki, idan an samu Karuwa.
 HANYAR DA AKE BI DOMIN GUJEWA KAMUWA DA CUTAR SANYI INFECTION.
-Yin Amfami da magani ga Wanda yake dauke da wannan jinya, Idan kana da MATA dole gabaki dayanku NE zakuyi Amfani da magungunan Sanyi din. Sabida idan daya yana da Akwai, tofa Tabbas ya zama wajibi dayan Ma zai dauka daga Dan Uwansa. 
-Kauracewa Fitsari a wajen Da wani yayi Fitsari din, Ko kuma ka tabbatar Ka wanke wajen Da wani yayi Fitsarin kafin Kai kayi naka Fitsarin. 
-Kauracewa Mai wannan jinyar ta hanyar kwanciyar Aure, har Sai ya samu Ko ta sami lafiya.
-Yawan Zama da Wando Pant ga Mata da kuma kauracewa zama a Dandamalin Siminti Ko Tiles.
-Mai Yawan Aikin Kankara, ya tabbatar yana Amfani da Hand glob. 
-Kauracewa Yawan Amfani da Kayan Sanyi. Musamman Ma a lokacin da ake yin Sanyi din. 
-Yawan Amfani da Ingantattun Magungunan Sanyi Akai-Akai. 
-Kauracewa Sharing Pants.
Ga Wanda yake Bukatar Ingantattun Magungunan Sanyi (infection), zai iya Kiran wannan Number 
 Sai yayi bayani, insha Allahu Zamuga Maganin da zai dace da Matsalarsa. Kuma ana warkewa har Abada Da izinin Allahu Subhanahu Wata'ala.
  
(2)
KANA AMSA SUNANKA NA NAMIJI KUWA.?
 ALLAH DAI YA HALICCI MUTUM A BISA CIKAKKIYAR HALITTA, SAI DAI KO IDAN YA SAMI NAQASU A TATTARE DA SHI.
  Kalmar a yaren malam bahaushe shine Kishiyar jinsin mace.
  Amma a wajen mata, idan kaji ance Namiji, to shine Wanda yake iya Sarrafa Matarsa kuma ya gamsar da ita a wajen Surrunsu na Aure.
 Mace an halicceta da bukatar da Namiji. Babu Makawa kowacce mace tana bukatar taji komi yayi mata daidai. Sai dai idan Bata samu ba.
 Matsalar dai guda daya ce, idan kaji ance Matar Aure tana yawan yiwa mijinta Fishi ko Bata Damu dashi ba irin yadda ya Damu da ita ba ko dan yayi Tafiya bata damu da ya dawo ko kar ya dawo ba, kai wani lokacin ma tati son yayi tafiya ko kaji ance an kmaa matar Aure da Wanu Namijin daban wanda ba nata ba suna Aikata Zina, ko Ana musu Mummunan zato ko Matar Aure ta kai mijinta kotu a raba Aurensu, Matsalar Bata wuce Wata Matsala guda daya. 
 Domin TATSUNIYAR GIZO BATA WUCE TA KOKI.
 Ya Kamata Mu sani cewar Ba Aure yana Nufin ciyar da mace abinci Sau ukku a rana bane. 
 Sabida haka wani Namijin yana iya yin Alfahari cewar yana ciyar da iyalinsa abinci a rana sama da sau biyu ko sama da sau ukku. Kuma Sai kaga yana Alfahari da yin hakan. Amma a wajen mace hakan ba burgewa bane. Kai Asalima wannan ba shine gwarzontaka ba a wajenta ba. Gwarzontaka shine, ta jika daidai yadda take So!!!
 Wani Namijin yana Alfahari wajen daukar Matar sa a mota tsaleliya ya kaita unguwa, wayyo!!! Wallahi idan har kana da matsala a wajen kebancewa ba burgeta kakeyi ba. Asalima ita a wajenta A Larura take baka kanta. Musamman ma idan bazawara ce, Wadda mijinta na baya da Suka Rabu ko wanda ya mutu ya barta, sannan kai ka Aura ya fika gwarzontaka. Idan kuna tarewa shi zatana tunowa a zuciyarta. Cewar Kamar shine yake Neman ta, idan tayi haka ne ma zataji ta Dan gamsu kadan, tinda baza tayi Alfahari da kai a wannan bangaren ba.
 Wani Namijin Kuma yana Alfahari ne idan ya dawo daga kasuwa zaizo da Kayan morewa Rayuwa, hakan yana ganin yana birge iyalinsa. Wallahi a Banza indai a wajen kebancewa baka iya komi. Sai kaji mace tace, BAN RASA CI BA, BAN RASA SHA BA, BAN RASA SUTURA BA, Amma ke dai bari, Sai Abu daya takko da wasa idan kaji mace ta ambata haka Akanka! To wallahi ka gaggauta ka nemi mafita. Domin ka zama Sorry.
 Wani Namijin kuma yana ganin shi Dan Gayu ne. Zaisa sutura kala-kala, Amma kuma Idan ya kebance da iyalinsa Sai a hankali, DOMIN KWALLIYA BATA BIYA KUDIN SABULU BA, Sabida kana da matsala guda daya Tak. Sai taga cewar idan wani ne yasa wannan tufafin da kasa, zaifi kyawun gani ba kai ba, Sabida bashi da wata Nakasa a jikinsa.
 Kana iya Alfahari kai Hamshakin Dan Kasuwa ne, wata kuma tana ganin Kamar kai Dan wahala ne. Sabida a bangaren kebancewa baka iya komi ba.  

 Abinda ya rage maka shine. 
- Matsalar Rashin dadewa? Akalla baka iya Minti 30 bare Awa daya ko sama da haka. Kaga kana bukatar Mu baka Delay kenan. 
- Matsalarka Itace, gabanka Kamar Na yara yake?
 Kaga kana bukatar Enlargement.
- Matsalar shine halittarka Bata da kauri? 
 Kaga kenan kana bukatar Enlargement.
- Matsalar shine halittarka Bata da tsawo? Kana Bukatar enlargement.
 Bahaushe yake cewa!!! "ALLAH DAYA GARI BANBAN".
 Karka boye mana Matsalar ka. Ka Tintibemu a number Waya 08137783797 ko 08108605876 ko ka Tintibemu ta whatsapp ta wannan Number 08137783797 zamu saita maka Al'amarinka, Amma fa da ikon Allah.
 Amarya da Uwar gida zasuyi Mana Addu'ah.
 Kasuwarmu Online ne, Aikawa mukeyi ta hanyar mota, har inda kake kuma cikin sauki.
 Idan baka Shirya ba, Dan Allah kar kayi contacting din Mu.

ZAUREN SUNNAH ISLAMIC MEDICINE CENTER

Post a Comment

0Comments

Post a Comment (0)